GOSPEL HIP-HOPGOSPEL MUSICNIGERIAN SONGS

Rap Pastor D-Flex – Daraja (Mp3 Download & Lyrics)

Rap Pastor D-Flex – Daraja
Rap Pastor D-Flex – Daraja

Hausa music gospel minister Rap Pastor D-Flex dishes out a glorious and spirit-lifting song titled Daraja.

This Hausa track is one of it kind, its so powerful and spirit lifting. This is the best sound everyone should listen to at this time.

Download Daraja Mp3 By Rap Pastor D-Flex

DOWNLOAD MP3

Daraja lyrics By Rap Pastor D-Flex

INTRO :
Ai,
TNF
Am D-Flex
Mai daraja, kana da daraja,
Kana da daraja, kana da daraja

CHORUS

Ubangiji kana da daraja
Kana da daraja, kana da daraja
A’ rayuwata kaine manager
Ka bani nasara, bani da matsala (4x)

VERSE 1

Ubangiji kana da daraja
A’ rayuwata kaine manager
Idan da kogi kakan min gada
Don na haye tutarka in daga
Kakan warware duk gumurzu
A’ gabarka ba wani buzu
Ta yaya zanyi maka rudu
Bayan kaine ka bani hutu
Your a big God without you I will be a big toy
Idan da zabi in all things you will be my first choice
Suka ce zasu bani Royce Roy
Nace masu comot with that noise
Ubangiji kaine mai all things
Why I go let devil come spoil things
Nasan kaine farko da karshe
In ba kaiba kai a’ mance

REPEAT CHORUS

VERSE 2

Daukaka gareka boss of bosses
Mai ban kalmomi like the rod of Moses
More than my girl who can buy me Roses
You went as far to die between two crosses
A’ giciye kasa komai ya hade
Ba don kaiba da ganye na ya kade
Kamar goteh a’ tray da na baje
Ka min alheri yanzo me ya rage
Praise kawai, hola to to you Yaweh
Kaine mai kursiyin da ba’a kwata da tawaye
Ina gadara da kai, bana jayeyya da kai
Ko ta kaka dole inyi alaka da kai
You are my secret ba ta kungiyan asiri ba
Tsakanina da kai babu laliyan yakini ai
You be God wey sabi,kaci in maka tafi
Batun burgewa in kayi ba mai maka saki

REPEAT CHORUS (Till fade)

Leave a Reply